iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An gudanar da sallar Juma'a ta farko a watan Ramadan na bana a babban masallacin birnin Nairobi na kasar Kenya tare da halartar masallata da dama.
Lambar Labari: 3487145    Ranar Watsawa : 2022/04/09